YouTube SEO Yada zaka samu masu kallo sosai a YouTube 

How To Rank YouTube Videos 6 Easy Ways

a wannan post din zan nuna muku yada zaka 
samu view da yawa a video ka a YouTube 

misali kalli wanna tashar yada ta samu masu

kallo sosai da yawa cikin wata daya

How To Rank YouTube Videos 6 Easy Ways

So in kana so kasami view da Subscribe da yawa a YouTube kabiyo a hankali zan nuna ma hanyoyi masu sauki daxa ka samu

misali

Wannan musalan dazan rubuta kabisu a hankali zasu taimaka ma sosai

• Me nene YouTube SEO
What is YouTube SEO & How Does it work 

Taya zaka Raini Tashar ka
How I Grew my YouTube channel 

•Na daya #1 YouTube keywords Research 

•Na biyu #2 Publish a High-Retention video 

Na uku #3 YouTube Video Optimization

Na hudu #4 Promote Your Video

    ME NENE YOUTUBE SEO TAYA ZAKAI
AIKI DASHI CIKIN HANYA MAI SAUKI

YouTube SEO hanya ce da zata sa videos dinka su samu karbuwa a gurin mutane hanyoyin da zaka samu engagement da Subscribe da view

Shin kana so videos din ka su kasamce cikin

YouTube Search algorithm

goggle search algorithm 

Muhimman abubuwan da zasu sa videos dinka su karbu sosai a gun mutane

•Video title 

WHAT IS VIDEO TITLE 

YouTube video title yana da muhimmanci a video kuma yana da anfani yakamata kusan

hanyoyin masu sauki da zakai wa video title
baaso title ya wuce kalmomi 60-70 

baa so yayi tsayi sosai ga musalin wasu tashoshi manya na YouTube yada suke title

misali tashar  MrBeart video title idea

How To Rank YouTube Videos 6 Easy Ways

misali na biyu VidlQ video title idea

How To Rank YouTube Videos 6 Easy Ways

Misali na uku think media title Idea 

How To Rank YouTube Videos 6 Easy Ways

Menene Video description 

Video description yana da muhimmanci sosai wajen yiwa mutane bayani abin da video ka ya kunsa bayani akan abun da kaiwa mutanane yana da kyau sosai kayi video description baa so ya gaza kalmomi 200 zuwa sama kuma ana so kasa link da shafukanka na yanar gizo da page dinka in kana da shi wannan zai taimaka maka wanjan samun mabiya sosai a YouTube 

Ga musalen wasu video na manyan tashoshi a YouTube

How To Rank YouTube Videos 6 Easy Ways

layi biyu farko na description yazama kasa kalmomi masu maana wanda mutane zasu fahinci sakon da zaka isar a cikin video ka 

Menene Video tags 

Video tags yana da muhimmanci sosai yakamata kowane video kasa tags 

Video tags hanya ce me sauki da zaaga video yinka a YouTube wajen YouTube Search algorithm na YouTube zai nuna wa munate video sosai gaskiya tags yana da muhimmanci sosai a video akwai software na free da suke bada tags kyauta ga musalen wasu daga ciki

1• VidlQ is free tools
2•tubebuddy is free tools

Wannan zasu taimaka maka sosai a YouTube 

Menene YouTube keywords Research 

Menene YouTube keywords Research taya zaa dinga ganin video a YouTube search da Google search algorithm ga wasu muhimman abubuwan da zakai insha'Allah zaa dinga ganin video a YouTube search da Google search

#1• Video HD ko Video UHD Yana da muhimmanci kayi video Mai kiliya sosai zai temaka ma sosai wajan masu kallo

#2• video title yana da muhimmanci sosai yakamata kowane video kasa title mai maana da zaa samu sauki search dinka daga kalmomi 60 zuwa 70 

#3• video tags yana da anfani sosai a video kowane video ana so asa tags yana da muhimmanci sosai

#4• video description yazama dole kayi kokari wajan yin bayani me maana wanda mutane zasu fahinci sakon da zaka isar a video ko description yana da anfani sosai baaso yagaza kalmomi 200

#5• video #tags yana da anfani sosai baaso yagaza guda uku 3 a kasan kowane video

#6• YouTube thumbnail yana da muhimmanci sosai yakamata kowane kasa thumbnail mai jan hankali wanda zai burge mutane

indai kabi wannan hanyoyin insha'Allah zaka samu nasara sosai 

Ga musalin tashata a Google search

How To Rank YouTube Videos 6 Easy Ways

wanna hanyoyin da na kawo muku insha'Allah zasu taimaka mana wajan video mu yasamu karbuwa sosai na gode da ziyartar shafina 

zaka iya bayana raayinka wajan comment 

1• Menene YouTube keywords Research taya zaa dinga ganin video a YouTube search da
Google search algorithm ga wasu muhimman abubuwan da zakai insha'Allah zaa dinga
ganin video a YouTube search da Google search

#1• Video HD ko Video UHD Yana da muhimmanci kayi video Mai kiliya sosai zai temaka
ma sosai wajan masu kallo

#2. video title yana da muhimmanci sosai yakamata kowane video kasa title mai maana
da zaa samu sauki search dinka daga kalmomi 60 zuwa 70

#: video tags yana da anfani sosai a video kowane video ana so asa tags yana da

mutane zasu fahinci sakon da zaka isar a video ko description yana da anfani sosai baaso
yagaza kalmomi 200

#5. video #tags yana da anfani sosai baaso yagaza guda uku 3 a kasan kowane video
#6. YouTube thumbnail yana da muhimmanci sosai yakamata kowane kasa thumbnail
mai jan hankali wanda zai burge mutane

indai kabi wannan hanyoyin insha'Allah zaka samu nasara sosal
Ga musalin tashata a Google search

Menene YouTube keywords Research taya zaa dinga ganin video a YouTube search da