11Ways to get more views on YouTube

How to get more views on YouTube a wannan post din zan nuna maka yada zaka samu view a YouTube cikin hanya mai sauki

misali wannan video nasamesu cikin wata daya 28 days 

11Ways to get more views on YouTube

•1 BOGY THUMBNAIL  

video thumbnail yana da matukar anfani sosai abubuwa muhimmai da yakamata kasani akan YouTube thumbnail masu matukar anfani 

secret that your video thumbnail is HUGE

taya zaka kirkiri YouTube thumbnail wanda zai ja hankalin masu kallo wane kaloli aka fi anfani da su  

Kaloli hudu da kowane creator yafi anfani dasu

thumbnails that use these four colors

1• Yellow
2•Green
3•Orange
4•Blue

Sauran kaloli da baa anfani dasu a koina kuma suna da anfani

1•Red
2• black
3• white 

over 75 million subscribers) uses lots of blue and yellow in most of their thumbnails. zaka iya anfani da duk colour daka dama anma mafi yawan mutane sunfi anfani da blue and yellow a YouTube thumbnail 

ga musalin YouTube thumbnail na wasu manyan tashoshi a YouTube

Yellow thumbnail 

11Ways to get more views on YouTube

Green thumbnail 

11Ways to get more views on YouTube

Mafi yawan YouTube thumbnail green ne da yellow ama anfi anfani da green 80%+ of that thumbnail is green

                          •2 Video DESCRIPTION 

YouTube description yana da muhimmanci sosai yana taimaka wa wajen samun views da mabiya sosai a YouTube 

you want to include your target keyword once in the first 1-2 sentences

11Ways to get more views on YouTube

layin farko na rubutu ka na description yaza abubuwa masu maana sosai
The first few lines of your description show up in YouTube search

11Ways to get more views on YouTube

you have the 150-word outline baaso kalmomi suwuce dari da hamsin

description ana so kasa kalmomi sama 250 

It’s 250 total words

                •3  VIDEO TITLE CTR

Video title yana da muhimmanci sosai yakamata kasani wajibi ne kasa kalmomi masu maana wajen yin title wanda wajen YouTube Search zaai saurin ganin video ka da wajan Google search algorithm yana da muhimmanci sosai keywords Research

11 Ways to get more views on YouTube

Misali baaso title video ya wuce kalmomi 60 zuwa 70

•4 Video tags 

YouTube uses tags to understand your video’s topic

Yana da anfani sosai YouTube SEO tags dole kasashi a kowane video zai taimaka maka wanjan samun mabiya sosai a YouTube 

11Ways to get more views on YouTube

Finally, include 1-2 tags that describe your video’s overall category.

                   •5 Share Your Video on media 

Yana da muhimmanci sosai Kai shared video ka

Facebook

Twitter

Pinterest

Zasu taimaka maka wanjan samun mabaya sosai

                  •6 Google search algorithm 

Google search algorithm in kana so a dinga ganin video ka a Google search to ga abubuwan da zakai insha'Allah zaa dinga ganin su ga musalin tashata

11Ways to get more views on YouTube

How do you get your videos to show up on Google
Google search in kana so videos dinka a gansu a Google to ka bude Google page da ka bude blogger page YouTube video mai kiliya da title mai maana da tags da sauran abubuwa masu muhimmanci sosai 

                         •7 VIDEO COMMENT YOUTUBE 

Comment yana da muhimmanci sosai a YouTube anaso duk wanda yaima comment to kaimai reply yana da anfani sosai zaisa YouTube algorithm ya daga video ka sosai

like yanada da anfani sosai ana so mutum ya dunga samun like sosai a video

Share your videos yana da kyau sosai ana so kayi share video zuwa Facebook and Instagram and twitter Pinterest and telegram 

                              •8 End Screen For views

End Screen yana da muhimmanci sosai a YouTube yakamata kowane video kasamai End Screen zai taimaka maka wanjan samun views sosai kuma ana so kasa playlist wajan End Screen yana da anfani sosai ga musalin

11Ways to get more views on YouTube

video on your End Screen

11 Ways to get more views on YouTube

Video na gaba ya zama wajan End Screen 

                        •9 playlist title 

Playlist yana da anfani sosai a YouTube video zai taimaka ma wajan samun views da mabiya sosai da watch time a YouTube playlist title da playlist description yana da muhimmanci sosai 

11Ways to get more views on YouTube

playlist yana da muhimmanci sosai wajen title destination. My original title for that playlist was: SEO Tips and Strategies

•10 Video on your Blog 

Video Blog yana da muhimmanci sosai ka dinga sa link din video ka a post na blog zai taimaka maka sosai wajan samun views a YouTube 

•11 Share video on Facebook 

Share video on Facebook yakamata kasani baa share din link na video zuwa Facebook algorithm na Facebook yana hana a ga video mutun sai dai kai copy na link din video sai kaje post din dakai a Facebook sai kaje kasan comment sai kai post din link dinka 

don't share link video on Facebook copy link and post order comment Facebook post